Tsohon shugaban mulkin sojan Najeriya Ibrahim Babangida yace Moshood Abiola ne ya lashe zaben da aka gudanar a ranar 12 ga watan Yunin 1993. Sai dai yace an soke zaben ne domin kare “muradan kasar”.
Babbar kotun ta ci Rubiales tarar 10, 800 (kwatankwacin dala 11, 300) sai dai ta wanke shi daga zargin tursasawa akan zargin ...
A ranar 13 ga watan Febrairun da muke ciki ne, dan Majalisar Dokokin Amurka, Scott Perry, ya zargi USAID da daukar nauyin ...
Gawarwakin Yahudawa 4 da ake garkuwa da su a Gaza sun koma Isra’ila a yau Alhamis a musayar fursunoni ta baya-bayan nan ...