A ranar Asabar fargaba ta mamaye bakin dayan birnin mafi girma na biyu a gabashin Congo inda dubban mazauna yanki suka tsere ...
‘Yan kasar Afirka ta Kudu farar fata sun nuna goyon bayansu ga shugaba Donald Trump a yau Asabar, inda suka taru a ofishin jakadancin Amurka da ke Pretoria, inda suka yi ikirarin cewa gwamnatinsu ta n ...
Majalisar koli ta musulunci a Najeriya karkashin Sultan Muhammad Sa'ad ta dage babban taron mahaddata Al-kur’ani a Abuja zuwa wani lokaci a bayan azumin watan Ramadan.
A jiya Juma’a ne ‘yan tawayen M23 a gabashin Dimokaradiyar Jamhuriyar Congo suka shiga birnin Bukavu mafi girma na biyu a ...
Kungiyar mayakan Hamas ta bayyana sunayen mutane 3 da take garkuwa da su wanda take shirin sake su a a yau Asabar, a musayar ...
Shugaban wanda ya sauka a Habasha a daren jiya Alhamis, ya samu tarba a filin saukar jiragen sama daga mukaddashin jami’in ...
Majalisar Dokokin Tarayyar Najeriya ta amince da kasafin Kudin bana mafi girma sabanin yadda aka saba a watan Janairu zuwa ...
Cikin wata sanarwar hadin gwiwa da ministocin makamashi na kasashen Najeriya, Nijar da kuma Aljeriya su ka fitar a hukumance ...
Kimanin ‘yan gudun hijira 3, 600 ne suka isa Maiduguri, babban birnin yankin a cikin manyan motoci daga garin Baga Sola na ...
Duk da yarjejeniyar, kamfanonin sadarwar sun ci gaba da aiwatar da karin, abinda ya sabbaba NLC ba da wa’adin 1 ga watan ...
Jiya Talata ne wata dusar kankara ta fara zuba a fadin jihohin Atlantic na tsakiya, wanda yayi sanadin hadaruka da dama akan ...